Cutar Coronavirus (Auna Da Kanka)


SHARADI

Wannan manhaja ba ta nufin tabbataccen gwajin cutar Coronavirus, samun tabbacin cewar mutum na dauke da cutar ko akasin haka se gwajin asibiti wanda hukumomin da abin ya shafa suke yi. Wannan Manhaja kawai tana kokarin hasashen cewar mutum na dauke da coronavirus ne ta hanyar amsa wadansu 'yan tambayoyi.

Zaka iya yiwa kanka ko kuma kayiwa wani wannan awo. Za kuma a iya sake yi a duk lokacin da mutum yake son ya kara yi.